Saturday, 16 March 2019
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa

Home Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un. Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa
Ku Tura A Social Media
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Raji'un.
Allah ya yi wa Furodusa Rabi'u Haruna (Al-Rahuz) Rasuwa. Ya rasu ne bayan ya yi doguwar jinya, sakamakon hadarin mota da ya samu. Muna rokon Allah ya gafarta masa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: