Saturday, 2 March 2019
Har yanzu ina tare da Atiku daram dam ba canjawa - Fati Muhammad

Home Har yanzu ina tare da Atiku daram dam ba canjawa - Fati Muhammad
Ku Tura A Social Media

Duk da rashin nasarar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar yayi a zaben 2019, daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa da take tallata shi,Fati Muhammad ta bayyana cewa har yanzu tana tare dashi daram dam babu canjawa.

Ta kara da cewa kuma yanzu tana sauraron umarninshi ne akan makomarsu a siyasance

Share this


Author: verified_user

0 Comments: