Sunday, 31 March 2019
Daga Kanki Kyau Ya Kare Cewar Adam Zango Da Sabuwar Matarsa

Home Daga Kanki Kyau Ya Kare Cewar Adam Zango Da Sabuwar Matarsa
Ku Tura A Social Media


Jarumi Adam Zango Ya ce Shifa Ba yana Yabon Sabuwar Matarsa Ba ne Domin Bakantawa Wasu, A'A Yana yin Haka ne Domin Kawai Ita Wannan Sabuwar Matar Tasa Ta Kasance Tana Faranta Masa Rai ne. Tun Kafin Ta Shigo Gidansa jarumin Ya Bayyana Hakan A Shafinsa Na Facebook...

A cikin Wakar Adam A Zango An jiyo shi Yana Sakin Wasu Baituka Yana Mai Cewa Da Matar Tasa Lallai Daga Kanki An kare Kyau....

An Daurawa Adam Zango Aure ne Da Wata Budurwa Yar Asalin Jihar Kebbi A Makon Da ya Gabata, Ko da Yake Wannan Auren Na Adam Zango Ba Shine Na Farko Ba, Na Shida 6 Ne.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: