Monday, 25 March 2019
BIDIYO : Ya Datse Dan Yatsan Da Dangwalawa Buhari Kuri'a Dashi

Home BIDIYO : Ya Datse Dan Yatsan Da Dangwalawa Buhari Kuri'a Dashi
Ku Tura A Social Media


Wani bawan Allah da yasa gatari ya guntule babban dan yatsan sa na hannun dama, wanda yayi amfani dashi wajen zabar shugaban kasa Muhammadu Buhari.
kuma wai har yana kiran mutane da su ma su datse nasu!
Labari Daga Sada Bin Suleiman Usman.


Domin Downloading wannan video sai kuyi amfani da wannan linkShare this


Author: verified_user

0 Comments: