Monday, 18 March 2019
Babban Dalilin Dayasa Al'ummar Jihar Kano Ke Nuna Kiyayyarsu Ga Gwamna Ganduje A Fili Shine

Home Babban Dalilin Dayasa Al'ummar Jihar Kano Ke Nuna Kiyayyarsu Ga Gwamna Ganduje A Fili Shine
Ku Tura A Social Media

Daga M Inuwa MH

Ganduje Ya Kasance Ya Dauki Tsawon Shekaru Uku Yana Fada Da Dr Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara Shi Kuma Malam Abduljabbar Shine Malamin Dayafi Ko wanne Malami Yawan Mabiya A Jihar Kano....

Ganduje Yana Fada Da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Malam Daurawa Ya Kasance Shine Na Biyu A Yawan Mabiya A Jihar Kano...

Ganduje Ya Kasance Yana Fada Dr Rabi'u musa Kwankwaso Kuma Kwankwaso Shine Dan Siyasa Da Ake Masa Hasashen Wanda Ka'iya Zuwa A Matakin Lamba na Biyu wajen Yawan Jama'a Mabiya A Fadin Nageriya Yawancin Kuma Jama'a Na Kallon Gwamna Ganduje da Fuskar Cin Amanar Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso..

Wasu Kuma Nayima Ganduje Kallon Barawon Daloli A Sakamakon Fitarda Faifen Bidiyo Wanda Aka Nuna Fuskar Gwamna Ganduje Yana Karbar Dalolin Yana Sakawa A Babbar Riga Wanda Yanzu Haka Hukumar EFCC Ta Tabbar Ta Sahihancin Bidiyon...

Hakika Yawancin Masu Nuna kiyayya Ga Ganduje Dalilinsu Bai Wuce Wannan Ne Dalilinsu Ba Amma Zaiyi Wahala Suce Gwamna Ganduje Baiyi Aiki ba A Jihar Kano....

Koda Ikeni Yanzu Ba Dan Siyasa Bane Amma Dai Ina Da Ikon Fadan Albarkacin  Bakina Amatsayin Dan Kasa...

Share this


Author: verified_user

0 Comments: