Wednesday, 27 March 2019
AUDIO + VIDEO: Nazir M Ahamd - Mu Bama Tsoro

Home AUDIO + VIDEO: Nazir M Ahamd - Mu Bama Tsoro
Ku Tura A Social Media


Ita dai wannan waka ta sarkin waka mai suna "Mu bama Tsoro" kai/ke da jin wannan waka kasan akwai magana ,shi dai mawakin ya fitar da wannan waka ne a shafina na youtube wanda shine munka kawo muku Audio da video.
Irin wadda ankayi zalunci akan zaben kano, wanda mutane sun nuna basa son ka, amma a dole ana cewa sai an mulkeka wanda a cikin wannan waka ya nuna cewa kai da baka bakayi komai ba jiya yau taya zaka iya yiwa mutane adalci.
Ga  link nan na audio a kasan wannan rubutu sai kuma Video mun kawo muku shi daga channel din mawakin wato nazir m Ahmad.


 Ga videon wannan waka


Share this


Author: verified_user

0 Comments: