Wednesday, 20 March 2019
[AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)

Home [AUDIO + VIDEO ] - Nazir M Ahamd ,Aminu Ala Da Sani Danja D.s_ Saura Kwana Ukku (Abba Gida Gida)
Ku Tura A Social Media
Wannan wata sabuwa waka ce wanda sarkin waka ya fitar mai suna  "Saura Kwana ukku" wanda daman shi sarkin waka kun san ko shi a wa waka kam akwaita wanda a jahar kano Abba shine zabensa wanda a cikin wannan waka akwai abokanan wakar sa.
Ga kadan daga cikin mawakan
1. Nazir M Ahamd
2. Aminu Alan waka
3. Sani Musa Danja
4. Abubakar sani
A cikin wannan waka akwai mutane sosai amma nasan idan kuna saurari wakar zaku ji su.
Wannan link ne da zaku iya Downloading audio na wakar.

Domin kallon bidiyon wakar mun kawo muku wakar ne daga channel din Nazir M AhamdShare this


Author: verified_user

0 Comments: