Wednesday, 20 March 2019
[ Audio + Video ] Adam A Zango - Ranka shi Dade

Home [ Audio + Video ] Adam A Zango - Ranka shi Dade
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawaki Kuma jarumi adam a zango da wakarsa mai suna "Ranka shi dade" wannan waka tana daya daga cikin album din super tauraro wanda har yanzu yana bisa hanya.
To yau adam a zango ya cika muku alqawarin da yayi muku na sakin video da wannan waka ranka shi dade.
Domin Downloading Audio wannan waka ga link nan.


Domin kuma kallonsa to gashi nan mun kawo muku daga channel din mawakin adam a zango.Share this


Author: verified_user

0 Comments: