Wednesday, 13 March 2019
AUDIO : Tijjani Gandu - Abba Gida Gida

Home AUDIO : Tijjani Gandu - Abba Gida Gida
Ku Tura A Social MediaWannan Itace Cikaken Audio Wakar Tijjani Gandu, Wanda Yama Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano Wato Abba Kabir Yusuf, (Abba Gida Gida Abba),

Wakar Tayi Farin Jini Sosai Musan Man A Wajen Matasa Maza Da Mata, Sannan Ma Shiryin Wakar Shima Yayi Namijin Kokari Bisa Yanda Ya Tsara Da Kuma Tafiyar Da Wakar ..
Daman dai nasan zaku yi farin ciki da wannan waka saboda wannan waka tayi armashi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: