Friday, 1 March 2019
AUDIO : Sabuwa wakar Wazirin Rarara_ Masu Gudu Su Gudu 2019

Home AUDIO : Sabuwa wakar Wazirin Rarara_ Masu Gudu Su Gudu 2019
Ku Tura A Social Media


Wannan dai wata sabuwa waka ce wanda wazirin rarara yayi bayan buhari yayi nasarar sake komawa karo na biyu.
Idan zaku tuna ko shekarara 2015 rarara tare da abokansa sun rera wakar masu gudu su gudu to yau shima yahya madawaki Wazirin rarara ya sake rera wannan waka amma akwai banbanci tsakanin wanda ta gabata da wannan.

Wanda shima Yahaya madawaki ya rera wakoki da dama a cikin wannan tafiya ta baba buhari.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: