Monday, 11 March 2019
AUDIO: Sabuwa Wakar Saniyo M Inuwa - Tsiya Tsiya Ta Kare

Home AUDIO: Sabuwa Wakar Saniyo M Inuwa - Tsiya Tsiya Ta Kare
Ku Tura A Social MediaWannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin saniyo m inuwa ya rerawa Abba Gida Gida waka a karkashin jam'iyyar pdp wanda hakan yayi kyau idan kun saurari wannan waka sai kun jinjinawa wannan mawaki.
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
🎶 Idonki a loko mujiya
🎶  mai bakin jina
🎶 Abba uban kowa ne amma banda barawo
🎶 Ba farin jini.

🎶 Baba kwankwaso muna gaida kai
🎶 Kwankwaso ne abun alfahari.
🎶 Yan fim sunce sai Abba
🎶 Yan kwallon sunce sai Abba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: