Thursday, 14 March 2019
AUDIO : Sabuwa wakar Nazifi Asnanic - Abba Baban kowa

Home AUDIO : Sabuwa wakar Nazifi Asnanic - Abba Baban kowa
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka wanda yayiwa Abba Gida Gida wand yayiwa take " Abba baban kowa" wanda jama'a da duniya sun ga yadda al'amarin zaben kano da Sokoto, Bauchi da dai sauran su.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar.

🎶 Wanda ya cucemu Allah ya cuceshi
🎶 Bani ba ake cutar kanawa
🎶 Badani ba a'a bada ni ba inji kanawa.
🎶 Ku tattare kayan ku karku koma bayi kuri zasu saya.
🎶 Ku fada lokacin tafiya yayi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: