Thursday, 14 March 2019
AUDIO: Sabuwa wakar Aminu ala , Nazir m ahmad , sani danja ,Tijjani Gandu d.s - Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel

Home AUDIO: Sabuwa wakar Aminu ala , Nazir m ahmad , sani danja ,Tijjani Gandu d.s - Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel
Ku Tura A Social Media
Wannan wata sabuwa waka ce da mawakan fim din hausa da mawakan kwankwasiya sunka rera na kai kukan su kan irin yadda ake so a zalunce su da kiran shugaban kasa baba Buhari akan Zaben kano na Abba Gida Gida abba

 Ga kadan daga cikin mawakan:-
1. Nazir m ahmad (sarkin wakar sarkin kano)
2.Sani musa danja
3.Jijjani Gandu (mai wakar Abba Gida Gida)
4.Aminu alan waka
5. Abubakar sani dan hausa
6.Misbahu Ahmad
Da dai sauran domin dauko wannan waka sai kuyi amfani da wannan link na kasa.Share this


Author: verified_user

0 Comments: