Friday, 15 March 2019
AUDIO :Sabuwa Waka Saddiq Zazzaɓi - Barsu Da Kansu

Home AUDIO :Sabuwa Waka Saddiq Zazzaɓi - Barsu Da Kansu
Ku Tura A Social Media
Wannan waka dai Saddiq Zazzaɓi yayi ta ne akan irin yadda suke ganin zaluncin da ankayi musu na kin baiwa wanda yaci zabe a bayanashi a matsayin wanda ya lashe zabe.

Wannan mawaki dai ba bakon ku bane shine wanda Yanzu abuja yafi Tsaf shine kuma wanda ya rera wakar maza bayan babu kowa a gaban wanda dai shima shahararren mawaki ne.
Domin samun wannan waka sai kuyi amfani da link mai alamar download domin saukar da wannan waka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: