Wednesday, 6 March 2019
AUDIO : Sabuwa Waka Rarara - Tsula Ko Daya Baiciba

Home AUDIO : Sabuwa Waka Rarara - Tsula Ko Daya Baiciba
Ku Tura A Social MediaSabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Tsula Ko Daya Baici Ba ”  gaskiya rarara ba sauki irin wannan wakar haka ai sai ka bari a kare wasan mana ko zasu samu su sha amma kawai ka sakota haka.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
🎶 Kanawa sai uban abba shi yafi karbuwa.
🎶 Badamu ta bare ba
🎶 Ganduje ya zama garkuwa.

🎶  Na gombe isah kabani kidan maza
🎶 Tsula ko daya baici ba.
🎶 Ganduje ne namijin maza
🎶 Shi tsula ko daya baici ba hayya
🎶 Ai sai uban abba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: