Friday, 15 March 2019
AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Ta Leko Ta Labe (Tsula yana Fushi)

Home AUDIO : Sabuwa waka Rarara - Ta Leko Ta Labe (Tsula yana Fushi)
Ku Tura A Social Media


Wannan waka sabuwa waka ce rarara ya fitar bayyan yadda zabe kano ta kasance wanda a halin yanzu kanawa suna ganin irin yadda abun ya sauya
Shine shikuma mawakin siyasa dauda kahutu rarara ya fitar da sabuwar wakarsa wanda a ciki yana cin zarafin kwankwaso kai bari dai ku saukar da wannan wakar domin gane zance na .

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar:-
🎶  Ta Leko Ta Labe
🎶  Muntarwa Tsa Magudi
🎶  Wai Tsula Yana Fushi
🎶 Wai Yaran Tsule Ne Ke Yin Magudi.
🎶 Yau Tsula Ya Shiga Ha’ulai
        Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: