Sunday, 31 March 2019
AUDIO :Rarara - Uban Abba Hawa Biyu (Su Tsula An Fara Tsugum Tsugum)

Home AUDIO :Rarara - Uban Abba Hawa Biyu (Su Tsula An Fara Tsugum Tsugum)
Ku Tura A Social Media
Bayan mawakin siyasar nan wato dauda dauda kahutu rarara ya daki wakarsa mai sun "Ganduje ya haye mun tafi rantsuwa" da yaci zabe.

Sai gashi kuma jiya ya kara fitar da wata waka akan hawansa mai suna "Uban Abba hawa biyu" wanda shi ne a yau munka kaso muku wannan waka.

Sai dai mawakin a ciki shikam baab maganar cin zarafin shikam Allah ya sawake.

          Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: