Thursday, 28 March 2019
AUDIO : Aminu Dumbulum - Ba'a Ja Da Gidan Sarki ( Sai Mutawalle Sokoto)

Home AUDIO : Aminu Dumbulum - Ba'a Ja Da Gidan Sarki ( Sai Mutawalle Sokoto)
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka ce da aminu Dumbulum ya fitar a yau  mai suna " Ba'a ja da gidan sarki" wanda yayiwa Aminu waziri Tambuwal akan nasarar da Allah ya bashi , na sake cikin gwamna  karo na biyu.
A yau 28/03/2019  dr. Aminu bala zakari ta baiwa aminu waziri Tambuwal da hon.muhammad manir dan iya lashe zabe a sokoto da anka gudanar cikin lumana da kwanciyar hankali.
   
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-

=> Kowa ja da gidan sarki sai riga rana fadi .

=>  Dan takara mai gashin baki .

=> An dai kai ka ga batun banza. 

=> Ba gwamna ba deputy governor an sa ya saki mata nai

=> Mutawalle dai ya rike Allah da manzonsa.

=> Kwaja da Allah da walin Allah yansa ya tashi batun banza.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: