Tuesday, 5 March 2019
AUDIO: Aminu Ala - Gata Jabiri Uban Barna Baba Uban Abba

Home AUDIO: Aminu Ala - Gata Jabiri Uban Barna Baba Uban Abba
Ku Tura A Social MediaWannan wata waka ce da shahararren mawakin hausa yayi ta dan takarar gwamna kano a karkashin jam'iyyar pdp kenan.
GATA JANBIRI UBAN BARNA BABA UBAN ABBA,
KA YI RAWA MALAM MAI DALLI UBAN ABBA.
Haka amshin wakar yake ko kun fahimci daga ina kalmar GATA ta samo Asali?
Ku saurari wakar domin jin yadda abun yake.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: