Sunday, 31 March 2019
AUDIO : Abdul D One - Dr.Bahijja

Home AUDIO : Abdul D One - Dr.Bahijja
Ku Tura A Social MediaIta dai wannan waka da fasihin mawakin yayi ya rerata ne a cikin fim din Dr bahijja wanda a  cikin shirin ya dawo da tsohuwar jaruma da ta dawo bakin aiki wato zainab indomie a cikin fim din.
To shine munka kawo muku daya daga cikin wakokin da anka rera a fim din.Share this


Author: verified_user

0 Comments: