Sunday, 17 March 2019
Adam A Zango Yafi Kowa ne Jarumi Kudi A Kannywood

Home Adam A Zango Yafi Kowa ne Jarumi Kudi A Kannywood
Ku Tura A Social Media
Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan ta nuna kudin da Masari ya bata a matsayin ladar wakar data mai, Adam A. Zango ya tsokaneta inda yace ko zai zo yayi auren jarine?

Saidai Ummi ta bashi amsar cewa ai yafi karfinnan saidai a yi auren jari dashi domin tasan cewa duk Kannywood ya fi kowa kudi, idan kuma da me ja ya fito ya fada.
Adamun dai yace ta bari kada tasa a saceshi.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: