Wednesday, 6 February 2019
Yanzu-yanzu: IGP Adamu ya canza kwamishanonin yan sanda jihohin Najeriya gaba daya (Kalli jerin sabbin)

Home Yanzu-yanzu: IGP Adamu ya canza kwamishanonin yan sanda jihohin Najeriya gaba daya (Kalli jerin sabbin)
Ku Tura A Social Media
Majalisar aikin yan sanda ta tabbatar da nadin sabbin kwamishanonin yan sandan Najeriya na jihohi 36 a birnin tarayya Abuja bisa ga canjin da sabn sifeto janar na hukumar yan sanda, IGP Adamu Mohammad ya bukata.
Legit.ng ta samu wannan labari ne a wata jawabin da kakakin majalisar, Ikechukwu Ani, ya saki a ranan Laraba, 6 ga watan Febrairu, 2019.
Sabbin kwamishanonin da jihohin da aka turasu sune:
B Mohammed uba Sanusi, Jihar Katsina ;
Mohammed Wakili,Jihar Kano ;
Rabiu Ladodo, Jihar Jigawa ;
Ahmed Iliyasu, Jihar Ogun Stae;
Mu’azu Zubairu, Jihar Lagos Sate;
Ibrahim Sabo, Jihar Niger Stte;
Alkassam Sanusi, Jihar Taraba ;
Garba M. Mukaddas, Jihar Adamawa ;
Omololu Bishi, Jihar Benue ;
Bola Longe, Jihar Nassarawa ;
Isaac Akinmoyede, Jihar Plateau ;
Odumosu Hakeem, Jihar Edo ;
Olushola David, Jihar Bayelsa ;
Adeleke Yinka, Jihar Delta ;
Austin Iwero Agbonlahor, Jihar Cross Rivers ;
Bashir Makama, Jihar Akwa Ibom ;
Awosola Awotunde, Jihar Ebonyi ;
Belel Usman, Jihar Rivers ;
Bello Makwashi, Jihar Gombe
Abdulrahman Ahmed, Jihar Kaduna .
Bala Ciroma, Birnin tarayya Abuja;
Egbetokun Kayode, Jihar Kwara ;
Hakeem Busari, Jihar Kogi ;
Asuquo Amba, Jihar Ekiti ;
Galadanchi Dasuki, Jihar Imo ;
Suleiman Balarabe, Jihar Enugu ;
Dandaura Mustapha, Jihar Anambra ;
Etim Ene Okon, Jihar Abia ;
Ibrahim Kaoje, Jihar Sokoto ;
Celestine Okoye, Jihar Zamfara ;
Garba Danjuma, Jihar Kebbi ;
Abiodun Ige, Jihar Osun ;
Undie Adie, Jihar Ondo ;
Olukolu Shina, Jihar Oyo ;
Ali Janga, Jihar Bauchi
Damian Chukwu, Jihar Bornu
Sumonu Abdulmalik, Jihar Yobe

An umurci dukkan sabbin kwamishanonin sun harzuka su tafi sabon aikin da aka turasu kafin zabe.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: