Thursday, 7 February 2019
Yanzu Yanzu : Assu Ta Janye Yajin Aiki Bayan sun Shafe Wata ukku

Home › › Yanzu Yanzu : Assu Ta Janye Yajin Aiki Bayan sun Shafe Wata ukku

Post By:

Ku Tura A Social Media
Kungiyar malaman jami'o'in gwamnati ASUU ta dakatad da yajin aiki da aka kwashe watanni uku anayi yanzu bayan sulhu da gwamnatin tarayya.

Mun kawo muku cewa kungiyar ASUU da gwamnatin tarayya sun cimma matsaya domin kawo karshen yajin aikin da ya hana daliban jami'a samun karatu a fadin tarayya.
Legit Hausa ta samu wannan labari da yammacin Alhamis, 7 ga watan Febrairu, 2019 bayan ganawar wakilan kungiyar ASUU da na gwamnatin tarayya karkahin jagorancin ministan kwadago, Chris Ngige.
Ku saurari cikakken rahoton...

Share this


Author: verified_user

0 Comments: