Tuesday, 12 February 2019
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Ya Fadi Gaskiya Anan

Home Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Ya Fadi Gaskiya Anan
Ku Tura A Social Media

A wata hira da akayi dashi na musamman akan maganganun da ya fadi akan wasu Malamai ga abinda ya jaddada kamar haka:

"Mu muke girmama Malamai, Malamai iyaye ne, kuma muna gaya musu su daina shiga harkar siyasan mu, in ba zasu zabe mu ba kar su aibata mu, Malamai irin su Malam Abba Koki, Malam Nazifi, Dr Sani umar Rijiyar Lemo, Malam Sani Fagge, Mal Aminu Daurawa da sauransu ai sune Malamai, kuma Malamai sun kasu kashi gida biyu: Malamai magada Annabawa da Malamai Magada dalar Amurka.." ~Sen Kwankwaso.

Jama'a iya gaskiyar kenan ya fadi babu wani, tawili, kuskuransa kawai sukar Sunnah da yayi a bisa rashin fahimta, muna fatan Allah Ya yafe masa kura-kurai Ya bashi ikon gyarawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: