Tuesday, 26 February 2019
MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara - Kubani kidan Da Ɗa Binne PDp

Home MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara - Kubani kidan Da Ɗa Binne PDp
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka wanda shahararren mawakin zamani na siyasa  dauda kahutu rarara yayi Wanda a cikin wannan wakar nasan zata kayatar da ku.

Wanda nasan cewa duk masoyin baba buhari zaiyi murna jin wannan wakar ta rarara.

Gadan daga cikin baitoci

Kubani kidan da binne pdp

Baba buhari two times


Zabin talakawa Ikon Allah


Bazan baku zakin miyar ba.

Ayi sauraro lafiya.


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: