Tuesday, 19 February 2019
MUSIC : Sabuwa wakar Rarara - Aikin Gama Ya Gama

Home MUSIC : Sabuwa wakar Rarara - Aikin Gama Ya Gama
Ku Tura A Social Media
To ina masoyan baba buhari ga wata sabu waka mai zafi daga shahararren mawakin sisayar zamani Dauda adamu kahutu rarara wanda yayi wa taken "Aikin Gama Ya Gama" wanda daga zaben nan waka biyu ce ya fita da mai suna " Da tuni baba yaci zabe" to yau ma shafinmu na hausaloaded.com munzo muku da sabuwa waka.

Wanda a cikin wannan waka kam duk masoyin babu buhari zai ji dadi da kuma ya kara hakuri akan wannan sati daya ga mai ba wani abu bane kuma in Sha Allah baba shine mai nasara a wannan zabe.
Bari na barku a hakan kar na cikaku da surutu ku saukar da wakar domin ji da kunnuwanku.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: