Monday, 18 February 2019
MUSIC : Sabuwa Wakar Nazir M Ahmad - Mu Dawo Muyi Zabe

Home MUSIC : Sabuwa Wakar Nazir M Ahmad - Mu Dawo Muyi Zabe
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka ce da sarkin Waka Nazir m ahmad ya fitar bayan daga zabe da ankayi a ranar asabar da ta wuce wanda shine ya fitar domin kiran jama'a da su sake Fitowa ranar asabar mai zuwa idan Allah ya nuna mana.

A ciki yana nunawa yan Nigeria har yanxu ko anyi baba buhari ne mai nasara.
Amma nasan abinda hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ku saurari wakar zaku fahimci abinda nake nufi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: