Friday, 22 February 2019
MUSIC : Sabuwa Waka Nura M Inuwa - Sai Atiku Kashi Na 2

Home MUSIC : Sabuwa Waka Nura M Inuwa - Sai Atiku Kashi Na 2
Ku Tura A Social MediaWannan wata waka ce ta biyu wanda yayi wa mai takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyar PDP wanda a baya ya fitar da daya yanzu haka ma ya sake fitar da wata sabuwa waka.
Wanda ya nuna cewa shi fa waka kasuwancinsa ne kowa ya kawo masa zai reramasa saboda haka siyasa ribar ta nan Duniya ce to saboda haka.

Shi ya nuna cewa duk ya kasa hajarsa a kasuwa to kowa zai iya zuwa ya saya.
Bari dai kar na cikaku da surutu sai sun saurara zaku fahimci sakon.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: