Wednesday, 20 February 2019
MUSIC :Nura Oruma - Tsoho Ya Firgita Ya Daga Zabe

Home MUSIC :Nura Oruma - Tsoho Ya Firgita Ya Daga Zabe
Ku Tura A Social MediaWannan waka ce da mawaki nura oruma yayi a karkashin jam'iyar PDP Wanda yake nuna cewa Buhari ya firgita ya daga zabe kwana shida ne dai tsoho zai wucewa.

Wanda sanin ku ne apc sunyi nasu to shima shine oruma ya rera Tashi waka Wanda sannin kowa ne Nigeria kowa yana da incin ya fadi albarkacin bakinsa to shima ga nasa ya tofa.
Wakar dai tayi saboda shima dai a jahar sokoto yana daga cikin mawakan siyasa wanda kuma Har na Soyayya ya shahara a can.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: