Monday, 11 February 2019
MUSIC: Nura M INuwa - Sakon INEC

Home MUSIC: Nura M INuwa - Sakon INEC
Ku Tura A Social MediaSabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Sakon INEC ” wannan wakar ta musammance domin fadakar da mutane akan wajan zabe da kuma yadda zabe zai kasance.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
🎶Sakon karcef hukumar zabe
🎶 Ta jahar kano tana kira
🎶 Jama’a ku kara hattara
🎶Ku bada hadin kai
🎶 Mukai ga matakai
🎶 INEC ta kasa
🎶 Da jaha kusa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: