Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Daure Amarya
A yau munzo muku da sabuwa waka Shahararren mawaki wato Nazifi Asnanic akan wakarsa ta amare wanda ya Bata suna “Daure Amarya ” akan yadda zaman aure yake.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :
? Daure Amarya
? Daure kinji amarya
? Zauna da mijinki
? Aljannarki na karkashin shi
? Yanzu ya zama naki
? Daina kuka amarya daure ba mutuwa
? Ki daina kuka ni bance a rababa.
? Daure Dan Allah kinji amarya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com