Sunday, 17 February 2019
Martanin Nafisa Abdullahi Akan Zaben Nigeria Shin Hakan Gaskiya Ne kuwa ? (Karanta)

Home Martanin Nafisa Abdullahi Akan Zaben Nigeria Shin Hakan Gaskiya Ne kuwa ? (Karanta)
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta shiga cikin sahun 'yan Najeriya da suka mayar da martani akan dage zaben da hukumar zabe me zaman kanta INEC ta yi.

Nafisa Abdullahi ta rubuta a shafinta na Twitter cewa, idan ka saka lamarin zaben Najeriya a ranka sai hawan jini ya kamaka.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: