Saturday, 9 February 2019
Martanin Maryam Gidado : Ya Dace Mutane Su Gane Cewar Siyasa Ra'ayi Ce Ba Addini Ba

Home Martanin Maryam Gidado : Ya Dace Mutane Su Gane Cewar Siyasa Ra'ayi Ce Ba Addini Ba
Ku Tura A Social MediaKuma A Yanzu Ra'ayin Atiku Mu Keyi Ba Buhari Ba, Domin Tafiyar Atiku Ita Ce Alkhairi, Masu Zagin Adam Zango Su Shiga Hankalin Su Wallahi, A Matsayin Shi Na Mai 'Yanci Yana Da Ra'ayin Kanshi, A Don Haka Yayi Jifa Da Buhari Ya Rike Atiku!
Don Allah Jama'a Ku Kyale Mini Maigidana Adam Zango!!! - Maryam Babban Yaro
Domin jin cikkaken bayyani ku saurari wannan bidiyoShare this


Author: verified_user

0 Comments: