Sunday, 17 February 2019
Labari Da Dumi Duminsa.... Tsohon Ɗan Wasan Ƙwallon Najeriya Jay Jay Okocha Ya Musulunta

Home Labari Da Dumi Duminsa.... Tsohon Ɗan Wasan Ƙwallon Najeriya Jay Jay Okocha Ya Musulunta
Ku Tura A Social Media

Daga Rayyahi Sani Khalifa

Rohotanni daga shafukan sada zumunta na ƙasashen waje musamman ƙasashen larabawa da yankunan gabas ta tsakiya na ta yayata labarin cewa tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya Jay Jay Okocha ya bayyana musuluncinsa a yau kuma ya musayawa kansa suna daga Jay Jay Okocha zuwa Muhammad, don neman albarkan Annabi SAW.

Ance ɗan wasan ya musulunta ne a ƙasar Turkiyya ƙasar da ta zamo ƙasa na ƙarshe da ya buga ƙwallon ƙafa.

Allah ka tabbatar da shi a addinin musulunci amin.

Rahoto: Nijeriyarmu a yau

Share this


Author: verified_user

0 Comments: