Tuesday, 19 February 2019
LABARI DA DUMI DAMINSA : An rufe ofishin Malam Daurawa

Home LABARI DA DUMI DAMINSA : An rufe ofishin Malam Daurawa
Ku Tura A Social Media

Daga Salisu Yahaya Hotoro

Biyo bayan jagorantar jaddada mubayi'a ga Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kwamandan Hizbah na jihar Kano Mal. Aminu Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan Malaman addinin musulunci na Kano sukayi a yanzu haka labarin da yake iskeni daga hukumar Hizbah a wannan rana an balle ofishin shi babban Kwamandan Hizbah na Kano dake unguwar Sharada inda aka akayi awon gaba da wasu kayayyaki dake cikin wannan ofishi kuma daga bisani aka saka sabon Makulli aka garkane wannan ofishi na Mal. Daurawa.
Ko me gwamnatin jihar Kano take nufi da hakan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: