Monday, 18 February 2019
Kalli Kyawawan hotunan Hafsat Shehu Tsohuwar matar Margayi Ahmad s nuhu Na Murna " Happy birthday"

Home Kalli Kyawawan hotunan Hafsat Shehu Tsohuwar matar Margayi Ahmad s nuhu Na Murna " Happy birthday"
Ku Tura A Social Media
Abishirinku ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau na sake zo muku da labarin wata tsohuwar jaruma wasan Kwaikwayo kuma tsohuwar matar Margayi Ahmad s nuhu wato Hafsat shehu wanda ta saki sababbin hotunan ta na murna Zagayowar Haihuwarta wanda a turanci ake kira birthday.
Ga hotunan
Share this


Author: verified_user

0 Comments: