Friday, 15 February 2019
Jaruma Ummi Zeezee Tana Murna "Happy birthday" Dinta Kalli Zafaffan Hotuna

Home Jaruma Ummi Zeezee Tana Murna "Happy birthday" Dinta Kalli Zafaffan Hotuna
Ku Tura A Social Media
Wow allahu akbar. ran juma'ah aka aifeni kuma yau ma jumu'ah .wannan jumu'ar ita ce juma'ah na farko a rayuwana da taci karo daidai da ranar aifuwa na dan ban taba yin birthday daidai da ran da aka haifeni ba sai yau ,duk birthday na a wasu ranaku suke kamawa yau kuma naci sa a ranar ya kama iri daya da randa aka aifeni ,gaskiya naji dadi sosai yau ,am the luckiest person on earth today. bansan da wasu irin kalamai zan godewa Allah ba but all I can say is alhamdulillah #happy birthday to me#zeezee @70 years.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: