Wednesday, 27 February 2019
Hasbunallahu wa ni'imal wakil: Karanta martanin Sani Danja kan sakamakaon zaben shugaban kasa

Home Hasbunallahu wa ni'imal wakil: Karanta martanin Sani Danja kan sakamakaon zaben shugaban kasa
Ku Tura A Social Media


Tauraron fina-finan Hausa wanda yana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar watau, Sani Musa Danja yayi martani akan sakamakon zaben dake bayyana.Sani Danja ya rubuta cewa, Hasbunallahu wa ni'imal Wakil, idan muka yi nasara mun yi nasara idan su suka yi nasara duk da haka munyi nasara, saboda munawa Najeriya, musamman yankin Arewa inda muke fama da matsalar tsaro fatan Alheri.

Ameen kuma lokaci zai bayyana.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: