Monday, 11 February 2019
Hajara Usman Ta Bi Sahun Adam A. Zango A Tafiyar Atiku

Home Hajara Usman Ta Bi Sahun Adam A. Zango A Tafiyar Atiku
Ku Tura A Social Media


"Da na samu sakon Adam A. Zango, akan cewa duk masoyan sa su zabi Atiku, duk da soyayya ta da Buhari, sai na ji na hakura, domin na biyo Adamu. Adam A. Zango shine mutumin da ya fi kowa halacci da daraja na gaba da shi a kaf cikin kannywood, sannan ya dauke ni tamkar mahaifiyar sa na gaskiya, ni ma a haka nake kallon sa matsayin da na na cikina, Don haka duk inda ya koma ni ma nan zan koma".

Me zakuce Akan Hakan

Daga: Fb)babakura muhammad

Share this


Author: verified_user

0 Comments: