Sunday, 17 February 2019
Dalilin Da Yasa Nake son Atiku Abubakar - Inji Ummi Zeezee

Home Dalilin Da Yasa Nake son Atiku Abubakar - Inji Ummi Zeezee
Ku Tura A Social Media
Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana babban dalilin da yasa take son dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar sosai, tace saukin kanshine yasa yake birgeta.Ummi ta bayar da labarin yanda Atikun ke sanye da wani abin hannu da ta bashi.

Share this


Author: verified_user

1 comment: