Sunday, 3 February 2019
Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Nan Gaba Kadan Zan Chanza Sheka - Adam A Zango

Home Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Nan Gaba Kadan Zan Chanza Sheka - Adam A Zango
Ku Tura A Social Media
Adamun cikin wani sako da ya fitar ta dandalinshi na sada zumunta ya kara da cewa, idan muna da amfani 'yar manuniya zata nuna.
Saidai be bayyana akan menene zai yi canjin shekar ba.

Kamin nan dama Adamun ya bayyana cewa, ka yi hankali da irin yanda kake min yanzu domin watakila zaka bukaceni bayan zabe.

Ga wani rubutu da yayi duk a shafinsa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: