Sunday, 3 February 2019
Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Ali Jita Yace Yanzu shi ba Dan Apc Bane Ba Kuma Dan PDP ba

Home Chakwakiyar Siyasa A kannywood : Ali Jita Yace Yanzu shi ba Dan Apc Bane Ba Kuma Dan PDP ba
Ku Tura A Social Media
Shahararren mawaki Ali jita Ya yi posting akan irin yadda siyasa take a yanzu kuma yayi tsokaci sosai akan mutane da kuma abokana sana'arsa wanda ya nuna cewa shi ba dan dan apc bane kuma ba dan pdp ba shi na kowa ne.

Ga abinda ya yi posting a shafinsa na Instagram.Share this


Author: verified_user

0 Comments: