Tuesday, 19 February 2019
Ba Buhari ne banso ba mabiyanshine banso saboda mafi yawancinsu dabbobine -Ummi Zeezee

Home Ba Buhari ne banso ba mabiyanshine banso saboda mafi yawancinsu dabbobine -Ummi Zeezee
Ku Tura A Social Media


Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin masoyan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ta bayyana cewa, ita fa ba Shugaban kasa, Muhammadu Buharine bata so ba, mabiyanshine bata so saboda mafi yawancinshi dabbobine.

Ummi ta bayyana hakane a shafinta na dandalin sada zumunta a yayin da take mayarwa da wasu da suka zageta martani.

Share this


Author: verified_user

1 comment:

  1. In Allah yayarda karshenki bazeyi kyau ba kuma sekinyi nadamar Kalamanki

    ReplyDelete