Thursday, 28 February 2019
AUDIO : Sabuwa wakar Wazirin Rarara - Babu Wurin Gudu

Home AUDIO : Sabuwa wakar Wazirin Rarara - Babu Wurin Gudu
Ku Tura A Social MediaWannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna "babu wurin Gudu".
Wanda shim dai wannan mawaki yana daya daga cikin masu bada gudunmawa wajen rera wakokin baba buhari wanda ita wannan wakar tayi sosai.
Zan dan tsakuro muku kadan daga cikin baitocin wannan waka :-

√ Babu wurin gudu pdp ta mutu angama
√ sai buhari sai buhari
√Buhari Allah yace ayi dan Allah ashe sai an yada musu fitila.
√ Ashe bana karya ta kare.
√ Apc mune arewar har kudu
Bari dai na barku haka ga link nan domin Downloading


Share this


Author: verified_user

0 Comments: