A Yau mun sake kawo muku sabuwa wakar shahararren mawakin zamani nan na siyasa wato dauda kahutu rarara wanda a wannan sabuwa wakarsa ya sanya mata suna "Yanci Na Bana Kudi Bane".
Ma'ana yana nufin cewa shi kuri'arsa bata kudi ba ce ta nemowa kansa yanci ne bawai a bashi kudi ba kawai a'a.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-
๐ถKusamana sautin baba
๐ถ Wannan wakar bata kudi bace ba
๐ถ Yanci bana kudi bane ba
๐ถ Anso a bamu daloli munki karba
๐ถ Nace kugayamusu yanci bana kudi bane ba.
๐ถ Kuma wakar bana kudi bane ba
๐ถ Dani mai wakar bana kudi bane ba
๐ถ Da duk yayana bana kudi bane ba.
๐ถ Abokina bana kudi bane ba
๐ถ Yayan yayana bana kudi bane ba
Download Audio Now
0 Comments: