Wednesday, 6 February 2019
AUDIO : Sabuwa wakar Rarara : Sai Baba Sai Buhari

Home AUDIO : Sabuwa wakar Rarara : Sai Baba Sai Buhari
Ku Tura A Social MediaAlbishirinku ma'abota ziyara wannan shafi ko yau mun sake zo muku da Sabuwa waka da shahararren mawakin zamani na siyasa kuma Darakta na masu wakokin karkashin Jam'iyar Apc Wato Dauda kahutu rarara da sabuwa waka da yayiwa shugaban kasa Muhammadu buhari mai taken  " Sai Baba Sai Buhari " wanda da jin taken wakar kam ta mai girma shugaban kasa ce.
Kuyi amfani da wannan al'amarin downloading Domin saukar da waka a wayoyinku na salula.
ayi sauraro lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: