Monday, 4 February 2019
AUDIO : sabuwa wakar Nazir M Ahmad - Inec

Home AUDIO : sabuwa wakar Nazir M Ahmad - Inec
Ku Tura A Social Media


Shahararren mawaki kuma sarkin wakar sarkin kano Nazir M Ahmad wanda yayi akan Hukuma mai zaman kanta ta wato inec irin kokarinta na kira ga mutane kana zabe da muke fuskanta a Nahijar Nijeriyarmu wanda Muna rokon Allah yasa ayi lafiya a kare lafiya amen.

Ku amfani da link na download domin saukar da wannan waka kuma ku saurareta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: