Wednesday, 27 February 2019
AUDIO : Sabuwa Waka Rarara - Munshiga Next Level

Home AUDIO : Sabuwa Waka Rarara - Munshiga Next Level
Ku Tura A Social Media
Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo Hausaloaded.com tare da madadin maziyartan wannan shafi muna taya shugaban kasa Allah ya taya shi riko.

Bayan haka nazo muku da sabuwa waka mai zafi ta rarara tare da Abokinsa babban chinedu wanda sunke sunka rera wannan waka mai taken " MUNSHIGA NEXT LEVEL"
Wanda a yau kam kuyi hakuri ko tsakuran baitocin wakar bazamuyi ba sai dai ku saurara da kunnuwanku.Share this


Author: verified_user

0 Comments: