Thursday, 14 February 2019
AUDIO : Duk Nigeria Babu Katon Jahili Irin Dr Rabiu Musa Kwankwaso

Home AUDIO : Duk Nigeria Babu Katon Jahili Irin Dr Rabiu Musa Kwankwaso
Ku Tura A Social Media
Duk  Najeriya  Babu  Dibgegen  JAHILI  Irin  RABI'U MUSA KWANKWASO  Domin  Nashi  JAHILCIN  Ya  Bayyana  Karara  A  Fili  Kowa  Ya  Gani!  Inji~Sheikh BELLO YABO
______________________________________

MP3: DUK NIGERIA BABU KATON JAHILI KAMAR KWANKWASO.

Raddin Sheikh Bello Aliyu Yabo (Hafizahullah) da na gamayyar Malaman Kano ga Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso.

Danna link na kasa mai launin rubutu domin downloading ko saurare kai tsaye.

➡ Sheikh Bello Yabo-Duk Nigeria babu katon jahili irin Kwankwaso

Download Bello Yabo Mp3

➡Malaman Kano- Komi nisan jifa....: Sheikh Lawal Shuaibu, Barr Ishak Adam Rijiyar Zaki da sauransu

Download mp3 Now

Ayi saurare lafiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: