Friday, 8 February 2019
AUDIO : Aminu Ala - Mugun Madambaci Next Level

Home AUDIO : Aminu Ala - Mugun Madambaci Next Level
Ku Tura A Social MediaWannan ita ma sabuwa wakar Aminu alan waka ce wanda ya yita ne akan Shugaban Muhammadu buhari domin Shi kam yace ba zai zabi mugun madambaci wanda ko sallah bai iya ba , balantana yayi limancinsa.

A cikin wannna waka akwai habaici da zambo wanda kunsa indai a fagen tsintsar hausa ce a cikin waka aminu ala ya wuce nan to kada ka bari a baka labari ka saurari wannan waka da Kunne basira domin jin yadda wannan mawaki ya zube hausa tsintsa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: